Friday, July 17
Shadow

A yi rawa me tsafta sannan kada a Sha Gyìyà>>Shugaba Tinubu ya gayawa Kiristoci masu Bikin Kirsimeti

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya Kiristoci da su yi bikin Kirsimeti me tsafta.

Sannan yayi kira a garesu da kada su sha giya sannan a yi rawa me tsafta.

Sannan yace kada a tsokani fada.

Shugaban ya bayyana hakane a Legas inda yake hutun Kirsimeti.

Karanta Wannan  Hotuna da Bidiyo: Kalli Kananan yara da aka barsu da yunwa bayan kamasu saboda sun yiwa gwamnatin Tinubu zanga-zanga, wasu daga cikinsu sun fadi ana tsaka da musu shari'a saboda yunwa, An bayar da belinsu akan Naira Miliyan 10 kowanne yaro daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *