Bayan umarnin gwamnatin tarayya na kara farashin man fetur, Gidajen man fetur na NNPCL tuni suka kara farashin man zuwa 850 har 897.
Shafin Hutudole ya samu rahotanni masu cewa a wasu guraren ma farashin ya kai har Naira 900 akan kowace lita a farashin gidajen man na NNPCL.
Hakan na zuwane a yayin da mutane ke kukan matsin rayuwa