
Attajirin dan kasuwa, BUA ya rabawa ma’aikatan sa makudan kudade.
Ya baiwa ma’aikata 5 Biliyan 1 kowannensu.
Wasu Biyar din kuma an basu Naira Miliyan 500 kowannensu.
Sannan wasu da yawa sun samu kyautar Naira Miliyan 20 har zuwa Naira Miliyan 5.
Jimullar ma’aikata 510 ne ya rabawa Dala Miliyan $20.6