Monday, October 5
Shadow

Abdulsamad BUA ya rabawa ma’aikatansa Dala Miliyan $20.6 kyauta

Attajirin dan kasuwa, BUA ya rabawa ma’aikatan sa makudan kudade.

Ya baiwa ma’aikata 5 Biliyan 1 kowannensu.

Wasu Biyar din kuma an basu Naira Miliyan 500 kowannensu.

Sannan wasu da yawa sun samu kyautar Naira Miliyan 20 har zuwa Naira Miliyan 5.

Jimullar ma’aikata 510 ne ya rabawa Dala Miliyan $20.6

Karanta Wannan  20 daga Yaran da Gwamnatin tarayya ke tsare dasu bisa tuhumar cin amanar kasa zun kwanta rashin lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *