Abincin dake gina na da yawa, saidai za’a iya cewa iya kudinka iya shagalinka.
Yawanci an fi alakanta abincin dake gina jiki da wanda wuta bata tabashi ba amma akwai abincin dake gina jiki da yawa wanda ake dafawa.
Bari mu fara da abincin dake gina jiki wanda wuta bata tabasu ba.
Akwai:
Zogale
Yadiya
Lansir
Latas
kabeji
dabino
Lemun zaki
Ayaba
Tuffa(Apple)
Inibi
Kankana
Gwanda
Mangwaro.
Gwaba
Kwakwa
Gyada
Abinci me gina jiki wanda aka sarrafa:
Yoghurt
Chocolate
Coffee
Madarar waken suya
Kunun Gyada
Kunun Aya
Kunun Tsamiya.
Abinci me gina jiki wanda aka dafa
Wake
Dafaffiyar masa
Gasashshiyar masa
Kayan cikin.
Nama gasashshe
Nama Farfesu
Fate da wake ko da gyada a ganye.
Dambu da Gyada da ganye.
Naman kaji.
Naman Talotalo
Naman Dawisu
Naman Tantabaru
Shinkafa wadda aka yanka ganye ko aka yi ta da wake.
Alayyahu.
Kwai.
Doya
Dawa
Gero
[…] motsa jiki ko da na minti 30 ne ko ma mintuna 5 a rana yana taimakawa lafiyar zuciya, hakanan cin abinci me gina jiki. A daina shan giya, taba da sauransu, a yi kokarin kaucewa shiga […]