Friday, July 17
Shadow

Bakin da aka ga fuska ta tayi a lokacin da BBChausa suka yi hira dani yawan aski ne yasa amma bana amfani da man kara hasken fata, ni Farine, duka jikina Farina>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron fina-finan Hausa, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, duka jikinsa Farine.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo daya wallafa a shafinsa na Tiktok inda yace ko hirar da aka yi dashi a BBChausa aka ga fuskarsa ta yi duhu, saboda yawan aski ne.

Gfresh ya kara da cewa, baya amfani da man kara hasken fata.

Karanta Wannan  Ku tafi mana Allah raka taki gona>>Gwamnatin Najeriya ta gayawa Kamfanin Facebook da yace zai bar Najeriya saboda an ci shi tara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *