Tuesday, October 13
Shadow

Abokan Karatun Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II sun shirya masa Walimar zagayowar ranar Haihuwarsa

Abokan karatun me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II sun shirya masa liyafa ta musamman akan zagayowar ranar Haihuwarsa.

An ga yanda suka tara masa kayan kwalam da makwalashe.

Kuma ya musu godiya.

@msd__142

A heartwarming surprise birthday celebration for His Royal Highness, the Emir of Kano, thoughtfully organized by his course mates at Northwest University, Kano. A beautiful tribute to a distinguished royal, scholar, and friend. May Allah (SWT) bless His Royal Highness with enduring good health, wisdom, and a long, blessed reign. Ameen.

♬ original sound – Kabiru Msd
Karanta Wannan  Nan gaba mata ne zasu rika biyan sadaki>>Inji Wannan bazawarar taje mijin aure yaki zuwa dan haka sun koma kasuwanci da hakurin zama da iyaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *