Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Muka sayi Aljani akan Naira Dubu dari biyar>>Inji Wannan matar

Wannan wata matace data bayyana cewa, Mijinta ya bace an rasa inda yake.

Tace a kokarin neman mijin, Dangin Mijinta sun je wajan wani Boka inda aka sayi Aljani akan Naira Dubu Dari biyar.

Ta bayyana hakane a yayin hirar da aka yi da ita a Brekete Family.

https://www.tiktok.com/@realmukhter12/video/7660472496755428626?_r=1&_t=ZS-98ZxmifSudJ
Karanta Wannan  CBN sun saka sabuwar dokar kayyade hadahadar kudi na POS kada ya wuce Naira Miliyan 1.2 a rana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *