
Gwamnatin jihar Legas ta yi gargadin cewa, akwai yiyuwar masu gina Borehole a Lekki dake jihar Ruwan kashi suke sha.
Babban sakatare a ma’aikatar kula da magudanan ruwa na jihar Legas, Mahmood Adegbite ne ya bayyana hakan yayi wani taro.
Yace ruwan na yankin Lekki ya gurbata da kashi.
Yace amma suna kokarin ganin an tsaftaceshi.