Friday, July 17
Shadow

Akwai Yiyuwar za’a samu Khusufin Wata a daren yau, Lahadi

Rahotanni sun bayyana cewa, akwai yiyuwar a samu Khusufin wata a yau, Lahadi 7 ga watan Satba na shekarar 2025.

Rahoton yace za’a samu Khusufin ne da misalin karfe 6:30 na yamma.

Sannan zai yi sosai a ganshi da misain karfe 7:52.

Karanta Wannan  Gwamnonin Jihohin Arewa maso yamma sun bayar da hutun gobe Talata, 15 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu dan jimamin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *