Sunday, August 9
Shadow

Kalli Hotuna: Shahararren matashin Najeriya makarancin Qur’ani a Social Media yayi sabuwar Mota

Matashi wanda yayi suna da karatun Qur’ani a Social Media, Young Alhaj yayi sabuwar mota.

Ya nuna kalar motar da ya saya a shafinsa inda ‘yan uwa da abokan arziki ke tayashi murna.

Karanta Wannan  An yankewa malamin jami'a hukuncin daurin rai da rai bayan samunsa da yiwa dalibarsa Fyàdè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *