Mace mai dadi ga wani ba lallai ta zama mai dadi ga wani ba, ma’ana kowane mutum da irin macen da yake so.
Amma dai mafi rinjaye ga alamomin mace mai dadi kamar haka:
Doguwa.
Mazaunanta su zamana suna da madaidaicin girma.
Manyan Idanu.
Lebe me madaidaicin kauri.
Gabanta ya ciko, watau nonuwanta su zama masu madaidaicin girma.
Ya zama ta gantsare, watau idan tana tsaye ko tana tafiya, ya zamana kirjinta ta dago sama, bayanta kuma ya daga.
Ya zamana diddigenta na da dan madaidaicin kauri.
Ya zamana tana da dogon gashi.
A wajan dabi’a kuma zaka ganta tana tafiya cikin nutsuwa.
Tana da murya me sanyi.
Zaka ga fuskarta kamar tana jin bacci.
Zaka rika wasa da yatsanta a bakinta.