Saturday, March 15
Shadow

Alhamdu Lillah Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, wata budurwa ƴar kimanin shekaru 16 ƴar ƙabilar Igbo ta karɓi addinin Musulunci da sanyin safiya, ta canza suna zuma Maryam

Alhamdu Lillah Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, wata budurwa ƴar kimanin shekaru 16 ƴar ƙabilar Igbo ta karɓi addinin Musulunci da sanyin safiya, ta canza suna zuma Maryam.

Kuma tace ba zata iya komawa gidan su ba saboda suna iya kashe ta, don haka ana neman wanda zai aure ta ya riƙe ta tare da koyar da ita addinin Musulunci.

Don Allah ana roƙon ƴan’uwa al’ummar Musulmi duk wanda yaci karo da wannan labarin ya taima wajen tura shi zuwa sauran groups ko Allah zai sa a samu wanda zai iya riƙe ta bisa amana

Karanta Wannan  Hotunan dan shekaru 60 daya nemi auren 'yar shekaru sha shida sun dauki hankula, wasu dai sun ce kudi gareshi shiyasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *