Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka bugawa mutanen da suka je babban taron jam’iyyar APC a Abuja Hayaki me sa hawaye

Wannan Bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan da aka ga wanda suka je taron jam’iyyar APC na kasa a Abuja an buga musu barkonon Tsohuwa.

Da yawa dai sun rika musu Allah ya kara.

Karanta Wannan  Duk Wata cefanen Dubu dari shida nakewa matata da kasuwanci na saka kudin da yanzu naci riba>>Inji Gfresh Al-amin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *