Wednesday, April 8
Shadow

Alhamdulillah: Kiristoci 104 sun karbi Shahada a kauyen jihar Delta

Rahotanni sun bayyana cewa, Kiristoci 104 ne suka karbi Musulunci a wani kauye na jihar Delta dake kudancin Najeriya.

Hakan na zuwane yayin da ake yada rade-radin cewa ana yiwa Kiristoci kisan Khiyashi a Kasarnan wanda har aka gayyato kasar Amurka ta kawo musu dauki.

Karanta Wannan  Ƴansanda sun kuɓutar da mutum 73 da aka yi garkuwa da su a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *