Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon sojan Ruwa, AM. Yerima akan Jirgin ruwa yana bakin aiki

Sojan ruwa, AM. Yerima wanda ya hana Ministan Abuja Nyesom Wike shiga filin sojoji a Abuja kenan a wannan Bidiyon inda aka ganshi yana cikin jirgin ruwan.

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Shima Malam Haruna Mijin Matar da akawa aika-aika ya kamata hukumomi su tuhumeshi>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *