Monday, July 20
Shadow

Alhamdulillah: Kiristoci 104 sun karbi Shahada a kauyen jihar Delta

Rahotanni sun bayyana cewa, Kiristoci 104 ne suka karbi Musulunci a wani kauye na jihar Delta dake kudancin Najeriya.

Hakan na zuwane yayin da ake yada rade-radin cewa ana yiwa Kiristoci kisan Khiyashi a Kasarnan wanda har aka gayyato kasar Amurka ta kawo musu dauki.

Karanta Wannan  Da Duminsa:Atiku, El-Rufai, Peter Obi, Rotimi Amaechi sun hada kai dan yakar Tinubu a zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *