An zaɓi Farfesa Maqari daga Nijeriya a matsayin wanda ya fi kowa ilimin sanin Hadisan Manzan Allah SAW a kaf Nahiyar Afrika.
Babbar Jami’ar Musulunci ta farko wacce aka fi sani da Jami’atul Al’azahar dake ƙasar Masar ce ta ayyana babban limamin masallacin kasa Fafesa Maqari a matsayin wanda ya fi kowa ilimin sanin Hadisan Annabi da na Fiqhu.
Wace fata kuke masa?
Daga Abba Abdulaziz Fari Funtua