Wednesday, September 30
Shadow

Na biyawa mahaifiyata aikin Umrah ba tare data sani ba>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me tallar Danwake

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me tallar Danwake ya bayyana cewa, ya biyawa mahaifiyarsa aikin Umrah ba tare data sani ba.

Yace shi da ita zasu je aikin Umrah ana sauran kwanaki 2 Azumi.

https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7607067449485200661?_r=1&_t=ZS-93wYbTnq2nB
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon irin abinda matasa sukawa gidan mutumin da yayi aika-aika a masallacin Hotoro dake Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *