Sunday, March 23
Shadow

Aliko Dangote, Nuhu Ribadu, Matawalle sun yi sallar Idi tare da shugaban kasa, Tinubu

Babban Attajirin Najeriya, Aliko Dangote da me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu da karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ne suka yi Sallar Idi tare da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu A Legas.

Ga totunan kamar haka:

Karanta Wannan  Yahaya Bello ya buƙaci ƴan Nijeriya da su taimaka wa Tinubu da addu'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *