
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa, Allah bai yi Duniya dan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba.
Malam yace Allah ya yi Duniya dan a Bauta masaa ne.
Yace duk wanda yace Allah yayi Duniya dan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) karya yake.