
Shahararren mawakin kudancin Najeriya, Naira Marley ya yi Addu’a inda ya nemi Allah kada ya barshi da iyawarsa.
Tun cikin watan Azumin da ya gabatane dai aka fara ganin canji a halayyar Naira Marley inda ya koma wallafa fadakarwa a shafinsa na sada zumunta.
A wannan karin ya roki Allah ya zama gatansa inda ya kara da cewa, Kada Allah ya barshi da iyawarsa.