Wednesday, November 25
Shadow

Matatar man fetur ta Dangote ta rage farashin ma fetur daga 828 zuwa 699 kan kowace Lita

Rahotanni sun bayyana cewa, Matatar man fetur ta Dangote ta rage farashin man fetur dinta daga 828 zuwa 699 watau an samu ragin har Naira 129 akan kowace lita kenan.

Rahotanni daga Petroleumprice.ng sun ce a ranar Juma’a ne matatar ta Dangote ta yi wannan ragin farashin.

Wani ma’aikacin matatar wanda baya so a fadi sunansa ya tabbatar da hakan ga jaridar Punchng.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Hukumar kula da babban birnin Tarayya Abuja suka rushe wata coci Kiristoci na ciki suna abubuwansu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *