Friday, October 2
Shadow

Allah Kaine Gatana, Kada ka barni da iyawa ta>>Inji Mawaki Naira Marley

Shahararren mawakin kudancin Najeriya, Naira Marley ya yi Addu’a inda ya nemi Allah kada ya barshi da iyawarsa.

Tun cikin watan Azumin da ya gabatane dai aka fara ganin canji a halayyar Naira Marley inda ya koma wallafa fadakarwa a shafinsa na sada zumunta.

A wannan karin ya roki Allah ya zama gatansa inda ya kara da cewa, Kada Allah ya barshi da iyawarsa.

Karanta Wannan  Shi dai Wandabya sai min GLK dinnan ya kuma bude min babban Shago, ina zaune a Otal yace in tashi daga Otal in nemo gida kalar wanda nake so ya saimin>>Rahama Saidu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *