
Wata Matashiya me suna Fatima ta jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta inda take wa mijinta fatan ko a Lahira kada Allah ya baiwa mijinta Hurul ayn.
Ga abinda ta rubuta kamar haka:
“Allah ko a Lahira karkaba mijina matan Hurul ayn kodaya sabida za’a iya samun matsala, wlh na tsani kishiya”
Da yawa dai sun mayar mata da martanin wannan addu’a bata dace ba.