Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Ali Nuhu da Adam A. Zango a wajan daukar wani Film nasu da ya dauki hankula

An hango Ali Nuhu da Adam A. Zango a wajan daukar wani Film dinsu da ya dauki hankula.

Da yawa dai sun bayyana farin cikin ganinsu tare.

Karanta Wannan  Da Duminsa: DSS sun Gurfanar da Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kan yiwa wayar me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu kutse

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *