Sunday, October 4
Shadow

Allah ko a Lahira karkaba mijina matan Hurul ayn kodaya sabida za’a iya samun matsala, wlh na tsani kishiya>>Inji Fatima

Wata Matashiya me suna Fatima ta jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta inda take wa mijinta fatan ko a Lahira kada Allah ya baiwa mijinta Hurul ayn.

Ga abinda ta rubuta kamar haka:

“Allah ko a Lahira karkaba mijina matan Hurul ayn kodaya sabida za’a iya samun matsala, wlh na tsani kishiya”

Da yawa dai sun mayar mata da martanin wannan addu’a bata dace ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kamaye ya bayar da labarin shima yanda ya sha da kyar bayan da aka masa sharrin cewa ya sacewa wani Yaro balance dinsa a Unguwar Kurna Asabe dake Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *