
Aishat Aliyu Mamancy Ta Bar Wasiyya Cewa “Ina Roko Duk Ranar Da Labarin Mutuwata Ya Riske Ku, Don Allah Ku Roka Min Rahamar Ubangiji”
Yau gashi an wayi gari ta rasu, inda aka yi jana’izarta a yau Talata a Kano, kamar yadda Rariya ta samu labari.
Allah Ya gafarta mata.