Wednesday, September 9
Shadow

ALLAH SARKI: Aishat Aliyu Mamancy Ta Bar Wasiyya Cewa “Ina Roko Duk Ranar Da Labarin Mutuwata Ya Riske Ku, Don Allah Ku Roka Min Rahamar Ubangiji”

Aishat Aliyu Mamancy Ta Bar Wasiyya Cewa “Ina Roko Duk Ranar Da Labarin Mutuwata Ya Riske Ku, Don Allah Ku Roka Min Rahamar Ubangiji”

Yau gashi an wayi gari ta rasu, inda aka yi jana’izarta a yau Talata a Kano, kamar yadda Rariya ta samu labari.

Allah Ya gafarta mata.

Karanta Wannan  Ba zamu iya hana mutane biyan kudin fansa da harajin da 'yan Bìndìgà suke sawa mutane ba>>Sojoji suka magantu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *