Tuesday, May 19
Shadow

Allah Sarki Duniya, Abokan Anthony Joshua sun zo Najeriya da kafafunsu, gashi yanzu za’a mayar dasu kasashensu a akwatunan Gawa

An tafi da gawar Abokan dan damben Najeriya, Anthony Joshua zuwa kasashensu.

Abokan Anthony Joshua su biyu ne suka rasa rayukansu a Hadarin motar da ya rutsa das a kan hanyar Legas zuwa Ibadan.

Shi kuma Anthony Joshua ya ji raunuka aka kwantar dashi a Asibiti amma ya ji sauki an sallameshi.

Karanta Wannan  Daga karshe Malam dogo dai ya hadu mataimakin shugaban kasa a fadar gwamnati, kuma ya cika burinshi na shan fura da sugar har ma ya samu karin coke da kuma jarin sana'a na Naira Miliyan biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *