Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Gwamna Soludo ke Rawar murnar sake lashe zaben Gwamna

Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo kenan a wanna hotunan da Bidiyon yake rawar murnar lashe zabe a karo na biyu bayan da INEC suka bayyana cewa shine yayi nasara a zaben da aka gudanar ranar Asabar.

https://www.youtube.com/watch?v=JGD9uYQIXfs?si=vqatNIzMXvvOYNzj
Karanta Wannan  Nuna banbancin Addini ne da Muslim-Muslim da APC ta yi suka sa Peter Obi ya samu suna amma ba wai wani tsari me kyau gareshi ba>>Inji Omoyele Sowore

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *