Bayan kammala zaman kotu da aka yi da kananan yaran nan ‘yan Arewa da gwamnatin shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ta gurfanar a gaban kotu, an sake mayar dasu gidan yari.
An ga yaran sunata rokon a taimaka musu a yayin da aka kullesu a cikin motar gidan yari za’a tafi dasu.
Lauya me basu kariya, Deji Adeyanju ne ya tsaya yake basu baki akan lamarin.