Thursday, March 26
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon: A yayin da Sarki Sanusi yasa aka kawo mai Mal. Haruna da akawa iyalansa aika-aika fada ya masa Gaisuwa, shi kuwa Sarki Aminu Tashi yayi ya je har gida yawa Malam Haruna ta’aziyya

A jiya ne hutudole ya kawo muku yanda Sarki Muhammad Sanusi II ya kirawo Mal. Haruna wanda akawa iyalansa aika-aika a Dorayi zuwa fada ya masa gaisuwa.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai.

Saidai a yanzu, Sarki Aminu Ado Bayero ya tashi ya je yawa Mal. Haruna ta’aziyya inda har ya hada masa da kyautar Naira Miliyan 2.

Karanta Wannan  Gwamnonin PDP sun kira taron gaggawa dan magance matsalar barin Jam'iyyar da ake ta yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *