Friday, October 2
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda aka bar aikin jirgin kasa daga Najeriya zuwa Maradi wanda shugaba Buhari ya fara ya lalace

An ga Bidiyon yanda jirgin kasan da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara ginawa daga Najeriya zuwa maradi ya lalace.

Aikin dai wanda aka aro Naira Biliyan $2 aka yishi ko kammalashi ba’a yi ba ballantana a amfaneshi.

Karanta Wannan  Hukumar EFCC na tsaka mai wuya inda aka samu jami'anta da sace kudade da kadarorin da aka kwato daga ma'aikatan Gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *