
Tauraruwar Tiktok, Gorgeous ta bayyana cewa, Kowa da kaddararsa ita kuma iskanci ne kaddararta.
Tace idan ana son ta daina, sai a samu wani ya bata jarin Naira Miliyan 20.
Tace idan aka yi haka duk wanda ya kirata Otal ba zata je ba.
Ta bayyana hakane a matsayin martani ga neman da hukumar Hisbah ke mata ruwa a jallo.