
A yayin da aka nada shugaban rikon kwarya na jam’iyyar APC bayan saukar da Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi.
An ga Bidiyon yanda aka cire hoton Ganduje daga ofishin shugaban jam’iyyar aka mayeshi da na sabon shugaban jam’iyyar.
Duniya kenan kowa da zamaninsa.