Monday, September 28
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda amarya ta fashe da kuka bayan da aka kammala gyara wajan shagalin bikinta amma ruwan sama ya sauko ya lalata gyaran

Wannan wata amarya ce data dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda yanda ta fashe da kuka a ranar bikinta.

Amaryar dai an shirya wajan bikinta tsaf sai ga ruwan sama ya sauko ya lalata shirin.

Shine aka ganta tana kuka.

https://twitter.com/i/status/2062573263901905179
Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya godewa Majalisar Tarayya saboda amincewa da dakatar da Gwamnan Rivers da suka yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *