Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga gwamnan jihar Naija, Umar Bago na kiwon barewa

Gwamnan jihar Naija, Umar Bago kenan yayin da aka ganshi yana kiwon barewa.

An ganshi yana basu abinci a gidan gonarsa.

Karanta Wannan  Magidanci a jihar Kaduna ya kai tsohuwar matarsa kotu saboda ta ki barin gidansa shekaru 2 bayan ya saketa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *