
An ga Anthony Joshua yana sauraren Qur’ani a cikin mota kamin Hadarin motar da ya rutsa dashi da abokansa.
An ji yana cewa, yana rokon Allah ya taimakeshi, ya bashi nasara ya kuma daukakashi.
Anthony Joshua da abokansa sun yi Khàdàrì inda abokan nasa biyu suka rigamu gidan gaskiya amma shi ya ji rauni.
Tuni dai an sallameshi daga Asibiti.