Saturday, January 10
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda Dan majalisa a jihar Zamfara ya sha da kyar a hannun fusatattun matasa

Fusatattun matasa sun jiwa wani dan majalisa a jihar Zamfara ta hanyar yi masa ature.

An ga jami’an ‘yansandan dake tare dashi sun so kwatarsa amma abu ya faskara hadda wani daya Balla masa Mhàry.

Karanta Wannan  Khàrìn da Amurka ta kawo Najeriya a yau zai ci gaba da wakana>>Inji Gwamnati Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *