
Babban malamin addinin Islama, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya shirya gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani da tsohon Gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.
Yayi wannan shiri ne a wajan jana’izar mahaifiyar El-Rufai da aa yi a Kano.
An ga yanda yasa suka gaisa uwa yace su yafewa juna.