Saturday, August 22
Shadow

Zarge-zarge na ta yawo a kafafen sada zumunta kan cewa wai wanine daga Hukumar Hisbah ta jihar Yobe ya fitar da Update din Tauraruwar Tiktok ta jihar, Shatu

Bayan fitar Bidiyon Update din Tauraruwar Tiktok ta jihar Yobe Shatu, Zarge-zarge nata yawo akan kafafen sada zumunta na cewa wai wanine daga hukumar Hisbah din ya fitar da update dinta

Shatu ta fitar da wani Rubutu inda tace bayan kamata an tursasa mata yin Bidiyo aka sa ta dora a shafinta sannan ta bayyana cewa, zata maka Hukumar Hisbah ta jihar a Kotu kan abinda ta kira take hakkin da suka mata.

Saidai wasu masu sharhi na zargin cewa wani ne daga cikin Hukumar ya fitar da wannan update din na shatu.

@abu.nasirr

Shatwo Trending Video #shatwo #updates @officialmaisharu

♬ original sound – Abu Nasir

Karanta Wannan  Babu wani Butulci dan Abba ya koma jam'iyyar APC >>Inji Malam Ibrahim Shekarau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *