Thursday, October 15
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda wani dan fim ya Haukace yake kwana a gefen titi

Wannan Bidiyon yanda wani dan fim din kudancin Najeriya me suna Hanks Anuku ne ya samu matsalar kwakwalwa ya koma kwana a Titi.

An ji wasu na kiraye kirayen a samu wani ya taimakawa Rayuwar sa a kaishi Asibiti.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan Marigayiya Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado(Daso) ya bayyana inda ya karyata masu cewa bata taba haihuwa ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *