Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda APC ke rabawa wasu Yarbawa shinkafa da bata wuce dahuwar kwana uku ba dan zu zabesu

Wannan Bidiyon na shinkafar da ake zargin jam’iyyar APC da rabawa mutane a jihohin Yarbawa ya dauki hankula.

An ga yanda ake rubibi wajan zuwa karbar Shinkafar wanda hakan ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda Hilda Baci ke raba shinkafar data dafa a tukunya mafi girma a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *