Friday, July 17
Shadow

Allah Sarki, Kalli Bidiyon: Yanda Wani Malami ya rigamu gidan gaskiya yana tsaka da jawabi a wajan Maulidi

Wannan wani malami ne da ya rigamu gidan gaskiya yayin da yake tsaka da jawabi a wajan Maulidi.

An ji malam na kalmar Shahada yayin da yake faduwa kasa

Kuma tafiyar kenan.

Muna fatan Allah ya masa Rahama.

Karanta Wannan  Ji yanda aka kama Sojoji 2 na taimakawa 'yan tà'àddà a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *