Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matar tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ke rawa a wajan bikin ‘ya’yansa

An hangi matan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar suna rawa a wajan Bikin ‘ya’yansa.

A jiya ne dai Atiku ya sanar da cewa ya aurar da ‘ya’yansa 2.

Karanta Wannan  Iska mai ƙarfi tayi fata-fata da Allon sanarwar mai ɗauke da rubutun KATSINA BABU ƘORAFI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *