Friday, July 17
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda wani me sayar da Qanqara yake rokon Allah yana kuka Allah yasa a yi zafi dan kada su yi Asara

Wani me sayar da Qanqara ya dauki hankula sosai bayan da aka ga yanda yake kuka yana Roqon Allah yasa ayi zafi.

Ya rika cewa Allah yasa kada su yi Asara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kirista Dalibar Kadpoly dake Kaduna ta koka da cewa, ana takura musu sai sun rufe jikinsu kamin su shiga makaranta saboda Musulmai na Azumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *