Saturday, August 8
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda wata bayerabiya ke ta murna akan wai an bata dubu 15 ta yi zabe a jihar Ekiti

Wannan wata bayerabiyace a jihar Ekiti da ta dauki hankula inda ta bayyana cewa, an bata Naira dubu 15 inda ta yi zabe.

A karshen makon da ya gabata ne dai aka gudanar da zaben gwamna a jihar ta Ekiti wanda aka yi zarge-zargen cewa an tafka magudi a cikinsa.

https://x.com/i/status/2068766165883900332

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk abubuwan da ake fada ko zagin da Davido yawa mijina basu dameni ba, abinda naji dadinshi shine sakon ya kai wajan Davido>>Inji Matar Rarara A'ishatulhumaira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *