Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Mijin matarnan da akawa kazafin satar yara a Kaduna ya bayar da labari cikin sheshekar kuka

Mijin matarnan da akawa Kazafin satar yara a Kaduna kuma wasu fusatattun matasa suka dauki doka a hannunsu ya fito yayi karin haske kan lamarin.

Ya bayyana cewa, matarsa wa’azi taje kuma malamar makarantar Ialamiyace.

Yace kwatsam sai yaji an kirashi a waya ana cewa wai gata a Police Station.

https://www.tiktok.com/@user1800990926161/video/7654074897706601748?_r=1&_t=ZS-97PwdUV2jpc
Karanta Wannan  Allah Sarki: Karanta Jadawalin Manyan Sojojin da suka rhasa Rhayuwkansu a Fagen daga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *