Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Yanda Shugaban kasar Senegal yayi murna da nasarar da kungiyar kwallon kafarsa ta samu akan Egypt

Shugaban kasar Senegal kenan yake murna da nasarar da kasarsa ta samu akan Egypt a wasan gasar cin kofin AFCON dake gudana a kasar Morocco.

Senegal tawa Egypt 1-0 inda Mane ya saka kwallon a raga a minti 78 da fara wasan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Najeriya ce kadai kasar Duniya da aka ce za'a kawowa Khari amma aka mayar da Abin Comedy>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *